Monday 15 November 2010

The day of Arafat

“There is no day on which
Allâh frees more people from
the Fire than the day of Arafat.
He comes close and expresses
His pride to the angels
saying, ’What do these people
(the Hajis) want?’” [Sahîh
Muslim]

Wednesday 1 September 2010

DUNIYA MAI TAFIYA DA ZAMANI

Duniya mai tafiya da
zamani
Lalle kam yanzu duniya a tafin
hannun mu take kamar yadda
masana ke fadi, a tunani na
yanzu babu dan kauye saboda
fitowar wayar salola tana dada
wayarwa da jama'a kai wasu ma
makaranta suke komawa domin
kada ai musu sakiyar daba ruwa.
Karin dadawa birni da kauye na
amfani da wayar salola ne domin
sada zumunci ta hanya mai
sauki, musamman yadda aka
sami zauruka na tattauna wata
mahawar irin su facebook,
twitter, kai harda gagaruma
gudummawar gidajen rediyoyin
kasashen waje masu yadda
harshen hausa, kamar su Bbc
hausa dake london, Voa hausa
dake America. A nan sai muyi
musu babbar godiya a garesu.
Bissalam. Aliyu M Umar Kwalli Kn